Subscribe Our Channel

 Tsakaninsu Wa ya fi Wani Cin Zarafin Manzon Allah (saw)?


Tambaya, ka faɗi gaskiya tsakaninka da Allah!


Tsakanin Macron da Abduljabbar, wa ya fi wani cin zarafin Manzon Allah (saw)?


Kar fa ka manta, shi Macron da ma arne ne. Amma shi kuma wannan Abduljabbar ɗin yana amsa sunan Musulmi, amma a kullum ba shi da aiki sai cin zarafi da tozarta Manzon Allah (saw).


Na tabbata da a ce a wasu ƙasashen yake, Abduljabbar bai isa ya fito fili yana cin mutuncin Annabi (saw) kuma a zura masa ido ba.


Kar fa ya zama an bar jaki ana dukan taiki!

 
Follow Admin On Twitter Ibrahim Yunusa Abu-ammar
Subscribed Our Newsletter