Subscribe Our Channel

WANENE SARKIN MUSULMAI MU'AWUYA DAN ABU SUFYAN (R:A) DA YAN SHI'A KE ZAGINSA – fitowa ta ukku (3).
************
* © ZAUREN SUNNAH
**
☼ Tuna baya; A baya munji irin kararai rayi da yan addinin shi'a suke kagawa ga sarkin muminai Mu'awuya dan Abu-Sufyam Allah ya kara yarda da shi, sannan munyi yanda karyarsu take zama kura abun shekewa ga ma'abota ilimi da tunani, don haka addinin shi'a sun ginune tun a sali akan karya da kage-kagae, da kuma munafurci.
*
• Amma idan har mukayi la'akari da akidar shi'awa da kuma abunda ya gina addinin zamuga cewa sune cikakkun munafukai, wanda takaima har sun dauki munafurcin a matsayin addini, domin su a addininsu munafurci shine kashi 90% na addinin shi'a idan har kai ba munafuki bane to hakika kai ba cikakken dan shi'a bane, kuma bakama san menene shi'a ba.
*
• Farko dai musan menene munafurci; Munafurci shine boye kafurci da barna a zuci da bayyana muslumci da maslaha a fuska, sabanin abunda yake a zuciyarka.
*
• Takiyya (munafurci) a wurin yan shi'a itace boye wani abu na sabo a zuciya da bayyana abunda bashine a cikin zuciyarsa ba. Misali; kawai sai ambaci sayyidina abu-bakar sai yace radyallahu anhu, amma a zuciya sai yace la'anatullahi alayhi. Wannan itace takiyya watau bayyana abunda mutane ke kai da boye akidarsu a zuci. Takiyya itace kashin bayan shi'a domin kuwa idan bakada takiyya to bakada akida kashe 90% na shi'a.
*
• Wannan ke nuna su yan shi'a suna cikakkun munafukai makiya Allah, sifface daga cikin siffofinsu kuma akidace daga akidunsu. Suke jibar bayani Allah da ita.
*
• Bayan kuma shi muna fuki tun farkon lamari an sansune da kawo rudu acikin addinin muslumci, wanda takai suna kawowa muslumci matsala, sai takai manzon Allah yakanyi magana tasirri da abokansa sahabbai, amma labari yaje ga mushrukai. Tahakan zamu iya gaskata cewa suma yan shi'a haka suke a wannan zamani, domin babu daya daga mutane da zaiyi magana aka shi'awa. Face abunda zai fito bakinsa shine. Anyi rigima dasu sunyi kaza-da-kaza na shaidanci.
*
• Babu wani akin Alkhairi da zakaji ana fadi akan akidar shi'a sai sharri da neman fitina da kawo rikici a cikin al-umma da tirjiya wanda wannan itace akidar tasu. Allah ya kiyashemu.
*****
*****
* A Nan zamu tsaya sai kuma wani lokaci idan Allah ya kaimu zamu dasa daga inda muka tsaya insha Allah.
**********
*
→ ZAUREN SUNNAH
°
**********
Dan Uwanku; Ibrahim Yunusa Abu-Ammar.
*************************
 
Follow Admin On Twitter Ibrahim Yunusa Abu-ammar
Subscribed Our Newsletter