Subscribe Our Channel

KETA MUTUNCIN MANZON ALLAH (SAW) RUSHE ADDINI NE GABA DAYANSA

Shaikhul Islam Ibnu Taimiyyah (r) ya ce

أما انتهاك عرض رسول الله صلى الله عليه وسلم فإنه مناف لدين الله بالكلية فإن العرض متى انتهك سقط الاحترام والتعظيم فسقط ما جاء به من الرسالة فبطل الدين فقيام المدحة والثناء عليه والتعظيم والتوقير له قيام الدين كله وسقوط ذلك سقوط الدين كله وإذا كان كذلك وجب علينا أن ننتصر له ممن انتهك عرضه والانتصار له بالقتل لأن انتهاك عرضه انتهاك لدين الله.
ومن المعلوم أن من سعى في دين الله بالإفساد استحق القتل بخلاف انتهاك عرض غيره معينا فإنه لا يبطل الدين
الصارم المسلول على شاتم الرسول (ص: 211)

"Amma keta mutuncin Manzon Allah (saw) yana kore Addinin Allah gaba dayansa, saboda shi mutunci a duk lokacin da aka keta shi to Ihtirami da girmamawa ya fadi, don haka abin da ya zo da shi na Manzanci ma ya fadi, sai Addini ya baci. Tsayuwar yabo da kyakkyawan ambato gare shi, da girmama shi, da daraja shi shi ne tsayuwar Addini gaba dayansa, faduwar wannan kuwa shi ne faduwar Addini gaba dayansa. To in kuwa haka ne ya wajaba a kanmu mu taimaki Manzon Allah (saw) daga wanda ya keta mutuncinsa, mu taimake shi ta hanyar kashe shi, saboda keta mutuncinsa keta mutuncin Addinin Allah ne.

Kuma abu ne sananne lallai duk wanda ya yi kokarin bata Addinin Allah to ya cancanci kisa, sabanin keta mutuncin wani sanannen mutum wanda ba shi ba, shi ba ya bata Addini".

SABODA HAKA KAR KA YARDA A KETA MUTUNCIN MANZON ALLAH (SAW), KETA MUTUNCINSA RUSHE ADDINI NE.

 
Follow Admin On Twitter Ibrahim Yunusa Abu-ammar
Subscribed Our Newsletter