Assalamu Alaikum warahamtullah
Don Allah ka taimaka min da amsar wannan tambaya mana!
Idan mutum ya kara email a facebook nasa, shin yana da damar shiga account dinsa da wannan email da ya kara, kuma hakan ba zai kasance sanadiyar rikicewarsa ba?!
Na gode!
Waalaikumussalam warahmatullah eh yana da dama babu kuma wata matsala sai dai ana bukatar ya zabi guda daya daga cikin email din a matsayin primary email.
#BasheerSharfadi Sharfadi.com